Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku ya bugawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari fastar yakin neman zabe inda ya bayyana goyon bayanshi gareshi a zaben shekarar 2019 me zuwa.
Allah karamana zaman lapiya da kwanciyar Hankali a cikin wannan kasa tamu mai Albarka