Shahararren jarumin fina finai hausa kannywood adam a zango ya fitar da sabuwar gasa a shafinsa na instagram wanda duk yayi nasara sai samu $300 dollars wanda a kudin Nigeria yakai kimanin N10,7100 ko kuma N10,81000. ga bayyanin jarumin.
“GASAR RAWA A KAN WAKAR (FARIN CIKI) ZAI FARA NE RANAR 3 GA WATAN AUGUST. ZA’A KAMMALA RANAR 12 GA WATAN AUGUST
.
IDAN AKAYI RAWAR ZA KUYI POSTING A ACCOUNT DINKU SANNAN KUYI TAGGING DIN #zangofarinciki_challenge
.
Thank you all”.
View Pr adam_a_zango
627.5k followers
View More on Instagram
1,119 likes
adam_a_zango ADAM A. ZANGO__FARIN CIKI Official Audio is coming out on 1s August!! Subscribe to my YOUTUBE channel 🎙🎹🎸🎤🎧🎬🥁🎼🎶🎵📀✅💯🇳🇬 #music
#vibes #entertainmet #nanaye #north #kinging
#superstar #money #mai_laya #Gangasawaka2018G ready to show ur dancing skills.
#Zangofarinciki_challenge #arewalionking – #regrann
view all 21 comments
4 DAYS AGO
To jama’a sai ku garzaya domin samun wannan garabasa idan an samu sanarwa sai ayi share zuwa ga wasu domin suna su antaya hausaloaded.com na muku fatan alkhairi.