Ganduje Ya Kiyayi Kwankwaso Ko Kuma Ya Hadu Da Fushin Kanawa A Zaben 2019

99


…hakurin me Kwankwaso zai baiwa Buhari? Daga Zee Taraba
Karyar ku ta sha karya Kwankwaso ya nemi gafarar Buhari domin a siyasa da iya magana da kuma sanin hakkin dan adam duk Kwankwaso ya fi Buhari.
Buhari ba shi ya kawo Kwankwaso a siyasa ba, bare ku yi tunanin idan ba ya tare da Buhari Kwankwaso ba zai iya siyasa ko samun mutane ba ko kuri’a ba.
Waye Buharin ma bare Ganduje? Kwankwaso da taimakonsa da taimakon Allah Buhari ya ci Kano a zabe 2019, amma daga bisani ya hau ya manta da shi kamar ba da shi suka fadi tashi a 2015 ba.
Toh wallahi abinda ba ku sani ba, yau ina son ku san cewa shi fa Kwankwaso tamkar ciwon ido ne saida a yi hakuri. Allah kaidai kewa Kwankwaso ba mutum ba.
Saboda haka Ganduje a kiyaye gaba ko kuma ka hadu da fushin ‘yan Kano a 2019.

Leave A Reply

Your email address will not be published.