Fatima Ganduje da Angonta Idris a gurin karrama mahaifinta

208


Diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan tare da angonta, Idris Ajimobi a gurin taron da aka karrama mahaifinta, gwamna Umar Abdullahi Ganduje da kyautar gwamnan gwamnoni.
Sun haskaka muna musu fatan Alheri.

Comments are closed.