Duk da kokarin Nair ke yi don ganin ya shawo kan mahaifiyarsa game da abin da ya shiga tsakaninta da matarsa Alawiyya hakan ya fassakara,ya bar garin Dadin Kowa cike da matukar tashin hankali. Yayin da a gefe daya mummunan al'amari ya faru gaNasir da Stephanie. Don jin yanda ata kaya ku kalli Dadin Kowa Sabon Salo kashi na 68


Download Here