Dole ‘ya’yana suyi waka da kwallo saboda irin kudin da ake samu – Inji Rahama Sadau

130


korarriyar jarumar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau tayi wata kididdiga akan yawan kudin da aka biya mawaki Davido a wakar da yayi ta mintuna hudu kacal inda aka biyashi miliyan arba’in da biyar, kamar yanda ta bayyana, idan ka lissafa zakaga a duk minti daya an biya mawakin nairamiliyan goma sha daya da dubu dari biyu, a dakika daya kuwa an biya mawakin naira dubu dari da tamanin da bakwai.
Wannan daliliyn yasa tace dole ‘ya’yanta su buga kwallo su kuma yi waka. Ta tambaya shin zaka bar danka yayi waka a matsayin sana’a?

Leave A Reply

Your email address will not be published.