Dadin kowa sabon salo Episode 83 AREWA24

258

Dadin kowa sabon salo Episode 83 AREWA24

A lokacin da Hansatu ke murnar dawowarta gidan mijinta da ta jima tana biko wato Mal. Musa, wani babban lamari ya faru da ita wanda ya sakata dana sanin dawowarta gidan. Yayin da a gefe guda Kawu Mala ya yi amai ya lashe abinsa, don ganin yanda za ta kaya mu hadu a kashi na 83 na Dadin kowa sabon salo.

Download Here

Comments are closed.