Dadin kowa sabon salo Episode 81 -AREWA24

304


A yayinda Kawu Malla yake neman kudin da za’a yi wa Bintu aiki, ciwon nata ya ci gaba da tsanani. Ita kuma Bintalo Malam Kabiru ya hanata zuwa makaranta wajen ruguza mata burinta. A biyo mu a sha kallo.

Download Here

Comments are closed.