Dadin Kowa Sabon Salo Episode 12 Arewa24

120

A cikin wannan sabon shirin na dadin kowa sabon salo episode 12 zaku ga cewa sallo ya shiga komar yan sanda biyo bayan kama shi da akayi da kayan laifi da ogansa goga ya dora masa talla.
A bangare guda kuma zaku ga cewa Gimbiya ta yanke shawarar canza gurin aiki biyo bayan wulakancin da Bintu ta yi mata wadan hakan yayi matuqar kona mata rai.
Delu cogal dai ta dage akan cewar dole sai taje kauyen Dandurumi wato kauyen su malam kabiru makaho don karbo takardar saki daga gurinshi. Kokarin Bibalo na hana ta zuwa yaci tura, amma da alamu ta dauki shawar su Gimbiya.
Sallau ya bayyana wa jami’an tsaro cewar shi fa ba shi da wani dan uwa a garin dadin Kowa fyace Dantani wanda shi kuma ya musanta hakan.
Ku kalli wannan sabon shirin na dadin kowa sabon salo kashi na 12 

Download it here

-Arewamobile

Leave A Reply

Your email address will not be published.