Browsing Category

Wasanni

A Daina Hada Ni Da Ronaldo —Salah

Dan wasan gaba na Liberpool Muhammad Salah, ya bayyana cewa bai kamata mutane su dinga tunanin hadashi da dan wasa Robaldo ba saboda kowanne acikinsu yadda yake buga kwallonsa daban.Salah, mai kwallaye 9 a gasar zakarun turai ya bayyana…

Manchester City Za Su Fara Zawarcin Messi

Manchester City Za Su Fara Zawarcin Messi Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona tayi wata tattaunawa da wakilan ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Leonel Messi akan ko zai koma ƙungiyar a watan janairu…