Browsing Category

Uncategorized

Atiku ya sha kaye a rumfar zabensa

Dan takarar jam'iyyar APC shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zabe a rumfar babban abokin hammayarsa na PDP Atiku Abubakar. Jam'iyyar APC ta samu kuri'a 186, yayin da PDP ta samu 167. Atiku ya sha kaye ne a mazabarsa ta Ajiya mai lamba 02…

INEC ta nemi afuwar ‘yan Najeriya

Hukumar zaben Najeriya INEC ta nemi afuwar 'yan kasar bayan da ta dage zaben da aka shirya gudanarwa a ranar Asabar. An dage babban zaben shekarar 2019 ne sa'o'i kalilan kafin fara shi, inda aka dage shi zuwa ranar 23 ga watan…