Asalamu alaikum dafatar kowa na cikin koshin lapia kamar yadda wannan shafin yake kawomuku waazi,tafseer,lecture da sauransu insha ALLAH zamu cigaba da kawomuku sababbin tafseer daga malamai daban daban yanzu zaku iya downloading wadannan wa’azozin daya bayan daya daga...