GASAR CIN KOFIN ZAKARUN TURAI: Messi ya fara da kafar dama, Ronaldo da ta hagu
Fitaccen dan wasan kwallon kungiyar Barcelona ta kasar Spain, Leonel Messi ya fara buga wasan gasar cin Kofin Zakarun Turai ta kakar 2018/2019 da kafar dama. Ranar Talata da dare ne Barcelona ta lallasa PSV Eindhoven ta Natheland da...
Ahmad Musa Ya Shiga Rukunin Manyan ‘Yan Wasa Bayan Kofin Duniya
To tuni dai aka bayar da kyaututtukan girmama ga wasu zaratan ‘yan wasa da suka taka rawar gani a gasar cin kofin duniyar da ta karkare jiya lahadi a a ‘yan wasan bayan kasar da ta lashe kofin...
Download-Croatia 2-0 Nigeria (2018 World Cup) Highlights
Croatia claimed pole position in Group D with a hard-fought 2-0 win against Nigeria thanks to an own goal from Oghenekaro Etebo and a Luka Modric Etebo, who joined Stoke City for € on Monday, turned a Modric...
A Daina Hada Ni Da Ronaldo —Salah
Dan wasan gaba na Liberpool Muhammad Salah, ya bayyana cewa bai kamata mutane su dinga tunanin hadashi da dan wasa Robaldo ba saboda kowanne acikinsu yadda yake buga kwallonsa , mai kwallaye 9 a gasar zakarun turai ya bayyana...
Ba Na Jin Tsoron Muhammad Salah —Sergio Ramos
Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Sergio Ramos, ya bayyana cewa baya tsoron haduwa da dan wasan gaba na Liberpool Muhammad Salah a wasan karshe da zasu fafata na cin kofin zakarun turai a karshen...
Kasar Saudiyya ta bayar da gagarumar kyauta ga dan kwallon kafa Mohammed Salah
Dan wasan kwallon kafar kungiyar Liverpool ta kasar Ingila, Mohammed Salah, ya samu kyautar katafaren fili daga hukumomin kasar Saudiyya saboda lashen kyautar dana wasan gasar cin kofin Firemiya na kasar Ingila da ya Al-Rowky, mataimakin shugaban birnin...
Video:-Download Real Madrid 0-3 Barcelona (La Liga) Highlights
Barcelona struck a major blow in the LaLiga title race with a 3-0 win over Real Madrid in Saturday’s Clasico at the Santiago Bernabeu. Second-half goals from Luis Suarez, Lionel Messi and Aleix Vidal gave the Catalans a club-record...
Real Madrid Da Neymar Sun Kulla Wata Yarjejeniya
Rahotanni daga kasar Brazil sun bayyana cewa ana tunanin kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dad an wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint German, Neymar jr sun kulla wata yarjejeniya wadda za tasa dan wasan yakoma...
Adadin kudinda neymar ke kar6a a PSG
Neymar bai buga wa Paris St-Germain gasar cin kofin Faransa wato Ligue 1 a karawar da ta tashi babu ci da Montpellier a ranar Asabar, sakamakon jinya da yake yi. Dan wasan ya koma PSG da taka-leda kan fam...
Real Madrid Defender Marcelo Signs New Deal
Real Madrid defender Marcelo has officially extended his contract with the club. Real Madrid announced the deal of n their official website on Thursday. The 29-year-old Brazil left-back joined Real Madrid in 2007 from Brazilian club Fluminese. He made...