Browsing Category

Siyasa

Sakon Rabiu Kwankwaso Ga Magoya Bayansa

Sakon Rabiu Kwankwaso Ga Magoya Bayansa, …Kwankwaso Ya Umarci Magoya Bayansa Da Subi Tafiyar Atiku.. Sen Rabiu Kwankwaso, haka Allah ya kaddara saboda haka inakira ga magoya bayana da kukasance masu godewa Allah a duk halin da kuka sinci…

Ganduje ya yi bankwana da jar hula

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi watsi da jar hula a yayin da tsohon gwamnan jihar Malam Ibrahim Shekarau ya kai masa ziyara ranar Asabar, jim kadan bayan ya bayyana cewa ya koma jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya.Sanya jar hula…