Browsing Category

Labarai

Amfanin Jigida A Kugun Mace (Waist)

Daga: Tonga Abdul Jigida kamar yadda akafi saninsa a hausance wata damarace da mata suke daurawa a kugunsu. Shi dai jidiga a tun dori anayinsa ne da dutsai na sakiya ga masu hali, su kuma talakawa ana musu tasu jigidan ne da wani roba mai…

Mahara sun kashe mutane 26 a Sokoto

Mahara sun kashe mutane 26 a garin Gandi da ke Gundumar Karamar Hukumar Rabah ta Jihar Sokoto. Rahotanni sun ce an kai mummunan harin ne jiya Litinin da dare a kauyukan Warwana, Tabkin Kwasa da kuma Dutsi, inda suka rika yin harbin kai mai…

Karanta:- Ladubban Jima’i Guda Shida

1. Akwai wasu ladubba da musulunci ya tsara a rika yinsu a lokacin jima'i wadannan ladubba an rueaito su ne daga hadisan ANNABI(S.A.W) daga ciki akwai yin bisimillah kafin mutum ya sadu da matarsa sannan kuma an so ya karanta wannan…