Karamar Hukumar mulki ta Jega ta kafa ofishin korafe korafen talakawa wanda aka kafa acikin garin jega Wannan ofishin wanda Barr. Shehu Marshal Ya assasa  Ofishin Mai suna SITUATION RIOM acikin sakateriyar Karamar Hukumar mulki ta Jega. zaku iya...