Browsing Category

Dr zarewa

HUKUNCIN WASAN KWALLON KAFA

HUKUNCIN WASAN KWALLON KAFA ! ! Tambaya: Malam ina tambaya ne akan kwallon qafa, a kwai wanda yake neman aurena sana'arsa kenan, da ita yake ci yake sha yake komai, so malam ina kokonto akan wannar sana'ar tasa, kada ya kasance sai anyi…