(Bidiyo)Dadin kowa sabon salo Episode 71 – AREWA24

143Samarin nan biyu sun faso gari, ko ya jama’ar Dadin Kowa za su karbe su? BINTALO na cikin wani hali, DELU COGAL ta tsure, MAL. MUSA ya harzuka. MAIGARI da tawagarsa sun rankaya wajen DPO don nemo yadda za su tunkari sabuwar matsalar da ta taso a garin Dadin Kowa.Download Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.