(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo Episode 73 -AREWA24

205
Rana daya dan tani ya dawo garin dadin kowa, sai dai awannan karin yazo da kawunsa domin ya shige masa gaba a neman auren Halima, sai dai zuwan kawun Manu ya bar baya da kura, domin batun auren ya soma tangal tangal

Download Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.