Domin Kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce kawai ku biyomu.
Acikin Wannan Satin:
Stephanie za ta ziyarci Nasir a gida don duba lafiyarsa, inda zata hadu ta Malam Hassan.
Yaya a zata kasance tsakaninsu? Malam Hassan zai amince da alakarta da Nasir?
Stella za ta zo Dadin Kowa don daukar Wizzy zuwa garin
Shin Wizzy zai amince ya bi Stella kuwa?
Duk Acikin Wannan Satin.


Download Here