[Bidiyo] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 66 Arewa24

109


Alawiyyah ta kawo ziyara Dadin kowa yayinda ta samu labarin tafiyar Gimbiya da Sa'adatu kasar waje. Yaya zata dauki al'amarin? Yaya zaman Alawiyyah zata kasance da mahaifiyar Naziru Larai? Wane mataki I.B zai dauka bayan tafiyarsu Gimbiya?

Download Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.