A wannan sati Dadin Kowa yazo muku da sabon salo. Samuel ya iso garin Dadin kowa. Ya zata takasance tasakaninshi da Stephanie? Shin Daniel zai amince Samuel ya zauna a gidanshi kuwa? Yaya zata kasance tsakanin Malam Ayuba da amininsa Malam Audi? A biyo mu a sha kallo! Download Here