An bukaci hukumar Hizbah da ta dauki mataki akan wadannan ‘yan matan saboda abinda suka yi

189

Wadannan hotunan wasu ‘yan matane dake wata rawar zamani da ake yi ta faduwa kasa, sannan a tashi tsaye, wani bawan Allah me amfani da shafin Twitter ne ya saka hotunan ‘yan matan inda yayi kira da hukukar Hizbah da su dauki mataki akan ‘yan matan.

Comments are closed.