Monthly Archives

February 2019

Dogara ya lashe kujerarsa a Bauchi

Kakakin majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara ya lashe kujerarsa ta dan majalisar tarayya a jihar Bauchi. Hukumar zabe ce ta tabbatar da Dogara a matsayin wanda ya lashe zaben dan majalisar tarayya da ke wakilatar Balewa da Bogoro.…