Monthly Archives

November 2018

MACE ZA TA IYA BAWA MIJINTA ZAKKA

*Tambaya* Assalamu alaikum. Malam Menene sahihi akan mace tabawa mijnta zakkah ? *Amsa* Wa alaikum assalam, ya halatta a zancen mafi yawan malamai saboda hadisin Zainab matar Abdullahi Dan Mas'ud wanda Bukhari ya rawaito a sahihinsa a…