Monthly Archives

August 2016

Allah yayiwa Alh gambo Rasuwa

Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Allah yayiwa Alh Muhammadu Gambo mai wakar barayi rasuwa Ranar laraba 17-08-2016 Yarasune da daddare ankumayi jana'izarsa rana Alhamis dasafe. Allah jikansa da rahama yasa yahuta