Ikon Allah!! An Haifi Wata Saniya Mai Kai Biyu A Jihar Gombe
Jaridar Pulse ta bayyana wani abin al-ajabi na wata saniya da aka haifa mai kai Biyu a karamar hukumar Billiri dake jihar Gombe.
Kucigaba da kasancewa damu Domin samun labarai da dumi duminsu
Leave a Reply